Kungiyar Hadin Kan Musulmi:
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi, yayin da take yin Allah wadai da matakin hana 'yan matan shiga jami'a da 'yan Taliban suka yi, ta bukaci mahukuntan Taliban da su sake yin la'akari da wannan shawarar da kuma soke wannan umarni.
Lambar Labari: 3488376 Ranar Watsawa : 2022/12/22